Dandalin Fasahar Fina-finai

Gwamnatin Kaduna ta mallakawa masana'antar Kannywood katafaren fili

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dadalin Fasahar Fina-Finai' a wannan karon ya tattauna da masu ruwa da tsaki a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, kan nasarar da suka samu ta samun kyautar katafaren fili daga gwamnatin jihar Kaduna.

Wani shagon saida fina-finan Hausa a Najeriya.
Wani shagon saida fina-finan Hausa a Najeriya. AMINU ABUBAKAR / AFP