Dandalin Fasahar Fina-finai

Fannonin masana'antar fina-finai da jarumai ke bada gudunmawa

Sauti 20:00
Wani shagon saida fina-finan Hausa a Najeriya.
Wani shagon saida fina-finan Hausa a Najeriya. AMINU ABUBAKAR / AFP

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai na wannan makon ya tattauna da jarumai kan fannonin da suke baiwa gudunmawa a masana'tar fim, baya ga haskawa a wasanni.