Dandalin Fasahar Fina-finai

Rahma Sadau ta nemi afuwa a game da cece - kucen da hotonta ya haddasa

Sauti 19:58
Rahma Sadau.
Rahma Sadau. KANNYWOOD

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai', Hauwa Kabir ta duba mana batun cece- kucen da hoton Rahma Sadau ya haddasa, da kuma afuwa da ta nema a sakamakon batancin da ya janyo wa Musulunci.