Amirka

Hukumomin sun bayyana cafke karin mutane uku

Times Square, New York, hai ngày sau khi chiếc xe gài chất nổ được phát hiện.
Times Square, New York, hai ngày sau khi chiếc xe gài chất nổ được phát hiện. Ảnh: Reuters

Hukumomin kasar Amurka sun bayyana cafke karin matane uku bisa yunkurin harin da aka yi niyar kaiwa kan dandalin birnin New York, yayin bincike cikin wasu jihohin kasar hudu.Ma’aitar sharia ta ce ana tuhumar mutane da karya Dokokin shige da fice, yayin samamen na biranen Maine, New York, New Jersey da Massachusetts.Babban mai sharia ya ce mutanen uku suna da halaka da mutumin da aka cafke ranar daya ga wannan wata na Mayu, bisa yunkurin kai wannan hari na birnin New York, Faisal Shazhad dan shekaru 30, asalin Dan kasar Pakistan mai takardun shaidun zama dan kasar Amurka.