Isa ga babban shafi

Majalisun Dokokin Nigeria sun amince da Namadi Sambo a matsayin mataimakin shugaban kasa

Namadi Sambo, gouverneur de la province du Kaduna, devrait être nommé vice-président du Nigeria.
Namadi Sambo, gouverneur de la province du Kaduna, devrait être nommé vice-président du Nigeria. RFI
Zubin rubutu: Suleiman Babayo
Minti 1

Majalisun dokokin kasar biyu sun amince da nadin da shugaba Dr Goodluck Jonathan ya yi wa Gwamnan Jihar Kaduna Namadi Sambo, a matsyain sabon mataimakain shugaban kasa.Majalisar dattawa ta fara haka daga bisani maramar majalisar wakilai ta bi sahu. Kuma duka sun amince da zabin da gagarumin rinjaye.Kafin wannan sabon mukamun Sambo shi ne gwamnan Jihar Kaduna, tun cikin shekara ta 2007.An samu gibin bayan rasuwar shugaba Umaru Musa YarAdua akan madafun iko, abun da ya janyo rantsar da mataimakainsa Goodluck Jonatahan a matsayin shugaban kasa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.