Cote d’ivoire

Ance shugaba Laurent Gbagbo zai Zarce A Ivory Coast

Shugaban Kotun Tsarin Mulki na  kasar Ivory Coast Paul Yao N'Dre
Shugaban Kotun Tsarin Mulki na kasar Ivory Coast Paul Yao N'Dre rfi

Kotun tsarin mulkin kasar Ivory Coast tace Shugaba Laurent Gbagbo ne yayi nasaran zaben kasar da suka fafata tareda Alassane Outtara.Shugaban Kotun Tsarin mulkin Paul Yao N’Dre, wani na kusa da Shugaba Laurent Gbagbo ya fadi cewa Shugaba Laurent Gbagbo ya sami kashi 51% na yawan kuriun kasar fiye da Alassane Outtara mai yawan kuriu kashi 48% na yawan kuriu da aka jefa.Shugaban Hukumar yace sun soke zabukan da akayi a wasu mazabu bakwai dake Arewacin kasar