Ghana

Ghana Ta Shiga Sahun Kasashe Masu Man fetur

Birnin Accra na kasar Ghana
Birnin Accra na kasar Ghana rfi

YAU Kasar Ghana ta shiga cikin kasashe masu arzikin man fetur, bayan kaddamar da fitar da ganga 55,000 kowacce rana zuwa kasuwar duniya.Akan wannan muka tuntubi Tsohon Ministan aiyukan kasar, Abubakar Sadiq Boniface, yadda suka ji da wannan nasara.