Nigeria
Fulani Makiyaya Na Neman Diyya
Kungiyar Fulani Makiyaya dake Nigeria, Miyetti Allah Kautal Fulako, ta shigar da kara gaban kotun kungiyar kasashen Afrika ta Yamma don neman diyya saboda muzgunawar da akayi wa 'ya'yan ta.Shugaban Kungiyar Abdullahi Badejo yayi bayani akai.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
NIGERIA- FULANI ZASU KOTUN ECOWAS DON NEMAN DIYYA
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu