Libya-EU

Kasashen Turai Na Taro Gameda Libya

Shugaban Kungiyar kasashen Turai Herman Van Rompuy
Shugaban Kungiyar kasashen Turai Herman Van Rompuy rfi

Kungiyar kasashen Tarayyar Turai tana shirin gudanar da taro kan kasar Libya, da sauran rikice rikicen kasashen Larabawa da ake fama dasu.A ranar 11 ga wannan wata na Marisne za'a gudanar da taron.Suleiman Babayo ya hada mana rohoto akai: