Sierra Leone

Kotun Koli Ta Haramtawa Jai'yyar Adawa Taro

Taswirar kasar Saliyo
Taswirar kasar Saliyo RFI

Kotun  Kolin kasar Saliyo, ta haramtawa Jam’iyar adawa ta SLPP, gudanar da taron tsaida Dan takarar shugaban kasa.Wannan mataki ya jefa rudani cikin Jam’iyar, wadda ke shirin kalubalantar shugaba Ernest Bai Koroma a zaben shugaban kasa mai zuwa.