Nigeria

Rikicin Siyasar PDP A Bauchi

Tambarin jami'iyyar dake mulki a Nigeria PDP
Tambarin jami'iyyar dake mulki a Nigeria PDP RFI Hausa

Rahotanni  daga Jihar bauchi, a Najeriya na nuna cewar, ana takun saka tsakanin yayan Jam’iyar PDP dangane da zabe mai zuwa.Shehu Saulawa na dauke da rahoto akai.