Cote d’ivoire

An Rufe Gidan Jaridu 9

Shugaba Laurent Gbagbo
Shugaba Laurent Gbagbo rfi

WASU Kanfanonin buga Jaridu tara dake kasar Cote d’Ivoire, sun daina aiki, saboda abinda suka kira matsin lamba daga magoya bayan shugaba Laurent Gbagbo.Jaridun sun bayyana cewar, cigaba da kai hari kan ma’aikatansu daga magoya bayan Gbagbo yasa suka daina aiki.