Benin

An Shirya Zaben Shugaban Kasar Benin Ranar Asabar

Alaman Hukumar Zaben kasar Benin
Alaman Hukumar Zaben kasar Benin rfi

A kasar Janhuriyar Benin yayin da ake shirin gudanar da zaben shugaban kasa ranar shida ga wannan wata na Maris, wasu ‘yan siyasa sun fara neman dage lokacin zaben, saboda matsalolin da ake samu.Isa Salihu Dan-takaran shugaban kasa karkashin tutar jam’iyyar UTR, ya shaida mana cewa: