Nigeria
Shugaba Goodluck Yayi Yakin Neman Zabe A Lagos
Jiya ne shugaban Nigeria Goodluck Jonathan ya gudanar da yakin neman zaben sa a Jihar Lagos, inda ya maida hankali kan samar da tsaro da kuma aiyukan cigaba.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Shugaba Goodluck Jonathan Ya Kaddamar Da Yakin neman zabe na Lagos
Akan haka muka tuntubi Ministan yada labarai Labaran Maku, saboda yadda Gwamnatin ta kasa maganace rikicin Jihar Plateau.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu