Niger-Libya
'Yan Niger 1,500 Sun Koma Gida Daga Libya
Yan kasar Nijar 1,500 sun samo isa cikin kasar daga kasar Libiya.A yanzu haka, mutanen suna garin Dirku da ke cikin jihar Agadez dake arewacin kasar . To ko mutane nawa 'yan Nijar suka rage yanzu a kasar ta Libiya ? Tambayar kenan da muka yiwa Dr Mahamane Lawali Dan-Daah, kakakin gwamnatin kasar ta Nijar,sai ya ce:
Wallafawa ranar: