Zimbabwe
Za'a Murkushe Yunkurin Bore
Wallafawa ranar:
Yan Sanda a kasar Zimbabwe, sun yi alkawarin murkushe duk wani yunkuri na gudanar da zanga zanga, dan adawa da Gwamnatin shugaba Robert Mugabe.Wannan gargadi ya biyo bayan wani kamfe da akeyi ta yanar gizo, dan ganin an kauda shugaba Robert Mugabe daga karagar mulki.