Nigeria
Cin Hanci Da Rashawa A Majalisar Zamfara
A Nigeria, yanzu Haka zargin cin hanci da rashawa ya mamaye Majalisar Jihar Zamfara, saboda karbar wasu makudan kudade da ake zargin Yan Majalisar dan kara wa’adin shugabanin kanana hukumomi.Hon Kabiru Sahabi Liman, daya daga cikin Yan Majalisun yayi mana bayani akai.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Cin Hanchi Da Rashawa A Majalisar Zamfara
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu