Lafiya Jari ce

Cutar Sankarau

Sauti
RFI Hausa

Cutar sankarau kwayar cuta ne da ke ratsa yanayi lakar jiki ko kuma wani shafi kosa da kwakwalwa. Masana dai sun tabbatar da cewa cutar sankarau yafi yaduwa a lokacin zafi, Shirin LAFIYA JARI ya kawu wa masu saurare cikakkaken bayani a kan cutar da kuma matakan da yaka mata a dauka domin magance ta a tsakanin Al'umma.