Benin

Ana Jiran Sakamakon Zaben Kasar Benin

Jama'a dake sauraron sakamakon zaben kasar Benin a Cotonou
Jama'a dake sauraron sakamakon zaben kasar Benin a Cotonou AFP PHOTO/PIUS UTOMI EKPEI

A kasar Janhuriyar Benin ana ci gaba da jiran sakamakon zaben shugaban kasa, inda ta nuna shugaba mai barin gado Boni Yayi ke kan gaba, kuma kungiyoyi saka ido a zaben sun nuna gamsuwa da yadda zaben na ranar Lahadi ya gudana.Abdullahi Isa Dan jarida dake birnin Cotonou, ya shaida mana halin da ake ciki: