Nigeria

Kananan Hukumomin Plato basa Wadaka Da Kudade

Gwamnatin Jihar Plato dake Nigeria tace bavbu gaskiya cikin zargin da ake yi cewa Shugabannin Kananan Hukumomin Jihar na facaka da kudaden da ake basu domin jiwa jama’a aiki.Ga abinda mai baiwa Gwamnan Jihar Shawara kan yada labarai ke cewa 

Taswirar kasar Nigeria
Taswirar kasar Nigeria rfi
Talla

Jihar Plato dake Nigeria tace Shugabannin Kananan Hukumomi basa facaka

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI