Kasashen G8 Basu Amince Da Matakin Soja A Libya Ba.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kasar Jamus da Russia sun ki amincewa da duk wani shirin anfani da karfin soji wajen warware rikicin kasar Libya.Bayan taron Kungiyar Kasashen 8 masu karfin tattalin arzikin masana’antu, Ministan harkokin wajen kasar, Guido Westervelle, ya bayyana cewar.sanya hannun soja ba mataki ne mai sauki ba, ba kuma mataki ne da zai magance matsalar ba, saboda haka muka ce ya dace muyi taka tsantsan wajen daukar wannan matakin. Akan haka Auwal Ahmad Janyau ya tattauna da Dr Usman Muhammed, na Jami’ar Abuja, wanda yayi tsokaci akai.
Kungiyar manyan kasashe 8 sun kasa tsaida matsaya gameda kasar Libya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu