Cote d’Ivoire

An Kashe Mutane 4 A Cote d'Ivoire

Laurent Gbagbo da Allasane Outtara
Laurent Gbagbo da Allasane Outtara rfi

Mutane hudu ne aka kashe a kasar Cote d’Ivoire a gwabzawa tsakanin magoya bayan Shugaba Laurent Gbagbo da kuma zababben Shugaban kasa Alassane Outtara.Wani shaidan gani da ido ya shaidawa kamfanin Dillancin Labaran Faransa cewa y aga mutane uku dauke da bindiga mai sarrafa kanta, inda suka fita daga motar taxi, kum suka bude wuta kan mai uwa da wabi.  

Talla

Mutane hudu aka kashe a sabon rikicin Cote d'Ivoire

Fatou Bensouda, itace mataimakiyar mai gabatar da kara a kotun hukunta manyan laifuffuka, kuma kamar yadda take cewa rikicin kasar Cote d’Ivoire ya kama hanyar zama yakin basasa, fatar da ake yi shine kada lamarin ya tabarbare.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.