Nigeria

Shugaban Nigeria Goodluck a Birnin Kebbi

Shugaban Goodluck Jonathan, ya jajanta mutanen Katsina, kana yace mutane uku suka taka rawa a rayuwar sad a suka hada da Tsohon Gwamnan Bayelsa, Depriye Alamayisigha, Olusegun Obasanjo, da kuma marigayi Umaru Musa Yar’adua.Ga dai abinda ya shaidawa mutanen Katsina.   

Talla

Mutane 8 suka gamu da ajalin su a wajen taron siyarar Shugaba Goodluck a Katsina

''Yace ina shaida muku in Allah yaso, za muyi aiki tare da Gwamnan ku, wajen bunkasa Jihar Katsina a cikin shekaru hudu masu zuwa, kamar yadda za muyi a wasu sassan Nigeria, kuma na gamsu da yadda Gwamnan ku ke gudanar da aiyukansa.''

Shima da yake jawabi Gwamnan Jihar Katsina, Barr Shehu Shema, yace Jam’iyar PDP ce kawai zata kai Nigeria gaci, saboda adalcin ta.

Ga dai abinda yake fada.

 

 

 

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI