Nigeria

Bamaiyi Na Goyon Bayan Buhari

Janar Muhammadu Buhari
Janar Muhammadu Buhari RFI Hausa

Tsohon  Babban Hafsan sojin Nigeria, Janar Ishaya Bamaiyi, yace Janar Muhammadu Buari ne yafi dacewa ya shugabanci Nigeria, saboda kwarewar sa.  

Talla

Janar Bamaiyi Na Goyon Bayan Buhari

Yayin da yake jawabi a wajen taron yakin neman zaben sa a Birnin Kebbi, Janar Bamaiyi ya bayyana cewar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.