Nigeria

Goodluck Ya Gargadi Matasa

Shugaban Nigeria Goodluck Jonathan a Dutse Jihar Jigawa
Shugaban Nigeria Goodluck Jonathan a Dutse Jihar Jigawa rfi

Shugaban Nigeria Goodluck Jonathan, ya gargadi matasa da su daina bari ana anfani da su wajen tashin hankalin siyasa.Yayin da yake jawabi a Jigawa, shugaban ya bayyana cewar.  

Talla

 

 

Shugaba Goodluck Yayi gargadi gameda da tashin hankali

Akwai mutanen da ke zagawa sun ace muku, ku dauki addina ku sare mutane, kada ku dauki adduna, kada ku dauki mashi ko bindiga, duk wadanda suke saku haka, basa son ku.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.