Jam'iyyar PDP Ta Gaza- Inji Tinubu
Jigo a Jam’iyar ACN, kuma Tsohon Gwamnan Jihar Lagos, Bola Ahmed Tinubu, yace Gwamnatin PDP ta gaza wajen samar da cigaba a Nigeria, saboda haka, lokaci yayi da za’a baiwa ACN damar kawo sauyi.Yayin da yake kaddamar da yakin neman zaben shugaban kasa a Benin, Tinubu ya bayyana cewar
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Jamiyyar PDP ta gaza inji Tinubu
idan kuka kara shekaru 12 na rashin aiki, shekaru 12 na yaudara, basa komai sai cin zarafin jama’a, yau idan kae Lagos, sun kasa gyara hanyar zuwa tashar jiiragen ruwa, haka hanyar Lagos zuwa Ibadan, da kuma Benin zuwa Ore, saboda haka lokaci yayi na sauyi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu