Niger

Kotun Tsarin Mulki Ta Soke Sakamakon Zaben Agadez

Zababben shugaban Janhuriyar Nijar, Mahamadou Issoufou
Zababben shugaban Janhuriyar Nijar, Mahamadou Issoufou rfi

Kotun fasalta kundin tsarin Mulkin kasar Jamhuriyar Niger ta amince da sakamakon zaben yan majalisun dokokin kasar da aka gudanar.  

Talla

Kotun Tsarin Mulki Ta Soke Sakamakon Zaben Agadez

Kamar yadda Issaka Mousa na kotun fasalta kundin tsarin mulkin kasar ke cewa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.