Nigeria

Malam Ibrahim Shekarau Yace An Gaji Da PDP

Malam Ibrahim Shekarau
Malam Ibrahim Shekarau

A cigaba da yakin neman zaben Shugaban kasar Nigeria, Gwamnan Jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau, yace Gwamnatin PDP yau bata iya fadin ayyukan da tayi a cikin shekaru 12, saboda babu wani cigaba da aka samu.Ga abinda ya shaidawa mutanen garin Ibadan. 

Talla

An gajji da PDP-Inji Shekarau

Yau babu inda suke fadin ayyukan da sukayi, basa fadawa ‘yan Nigeria cigaban su, sai dai abinda zasuyi nan gaba, a matsayi na na Malamin makaranta, idan yaro ya fadi jarabawa sau biyar, abinda ya dace yyi kawai shine ya janye.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.