Cote d’ivoire

Ana Tserewa Daga Abidjan Na Cote d'Ivoire

Rahotanni daga birnin Abidjan na kasar Cote D’Ivoire na cewa dubban jamaa nata tserewa daga garin akamakon kara kazancewar fada.Anata dora laifinne kan Shugaba Laurent Gbagbo dayaki sauka ya baiwa Alassan Outtara da duniya ke ganin shine ya lashe babban aben kasar. Bayanai na cewa maza da mata da yara kanana cikin wani hali nata gudu domin gujewa kazancewar fada da ake tayi a kasar. 

Wasu daga cikin masu barin yankin Abobo
Wasu daga cikin masu barin yankin Abobo rfi