Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Zaben Nijar

Sauti
Mahamadou Issoufou, leader de l'opposition nigérienne, le 8 mars 2011.
Mahamadou Issoufou, leader de l'opposition nigérienne, le 8 mars 2011. AFP/ Boureima HAMA

YANZU haka Janhuriyar Nijar ta samu sabon shugaban kasa, bayan zaben da aka gudanar, inda hukumar zabe ta bayyana Muhammadu Yusufu, a matsayin zababen shugaban kasa. A cikin wannan shirin, Bashir Ibrahim Idris ya duba yadda zaben ya kaya, kuma mun ji ta bakin sabon shugaban da wasu al’ummar kasar, kan kalubalen dake gaban sa.