Nigeria

Rikicin Siyasa A Jihar Kebbi

Alamar tutar jamiyyar CPC dake Nigeria
Alamar tutar jamiyyar CPC dake Nigeria RFI Hausa

Rahotanni  Daga Jihar Kebbi, dake Nigeria sun nuna cewar, jiya wasu matasa sun kai hari kan tawagar Dan takaran Gwamnan Jihar karkashin jamiyyar CPC, Abubakar Yari Malam.Ga dai abinda ya shaida mana. 

Talla

Abubakar Yari Malam

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.