Nigeria

Jam'iyyar CPC Ta Yada Zango A Jos

Janar Muhammadu Buhari
Janar Muhammadu Buhari rfi

A cigaba da yakin neman zaben Jam’iyar CPC dake Nigeria, Dan takaran ta na shugaban kasa, Janar Muhammadu Buhari, ya yiwa mutanen Plateau alkawarin samar da tsaro idan suka zabe shi.Muhammad Tasiu Zakari na dauke da rahoto akai 

Talla

Yakin neman zaben CPC a Jos jihar Plato

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.