Ranar Tsabtataccen Ruwa Ta Duniya
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
A yau Talata 22 ga watan maris ne, Majalisar Dinkin duniya ta kebe a matsayin ranar samar da tsabtatacen ruwan sha a duniya.
Mahaman Salisu Hamisu ya shirya mana rahoto a kai.
Ranar Tsabtataccen Ruwa Ta Duniya
Garin Zaria dake Jihar Kaduna, wanda ake masa kirari da birnin ilmi, ya kasance daya daga cikin manyan garuruwan da aka dade ana fama da matsalar ruwan sha.
Ga abinda wani mara karfi dake garin Zaria, Malam Sani Ibrahim Kwarbai ke cewa.
Matsalar ruwa a Zaria
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu