Yemen

Shugaban Yemen Na Fargaban Juyin Mulki

Masu boren nuna kyamar Gwamnatin Yemen
Masu boren nuna kyamar Gwamnatin Yemen rfi

Shugaban kasar Libya Ali Abdallah Saleh yayi gargadin cewa kasar na iya fadawa cikin mummunar yakin basasa muddin aka samu juyin mulki a kasar.Shugaban na gargadi ne yau lokacin da yake jawabi ga kwamandojin Sojan kasar, kwana daya bayan bangarori biyu na sojan kasar sun gwabza fada da hallaka mutun biyu.Kai tsaye gidan Talabijin kasar  aka nuna jawabin Shugaban kasar.