Isra'ila

Ministan Tsaron Isra'ila ya nuna Bakin Cikin Mutuwan Fararen Hula

Ministan Tsaron Isra’ila, Ehud Barak, ya bayyana bakin cikin sa da mutuwar fararen hula Palasdinawa, sakamakon harin da Isra’ila ta kai, inda kuma ya ke cewa, abinda zai ci gaba da samun duk wanda ya kai hari wa kasar ke nan.Harin na Isra’ila ya yi sanadiyar mutuwar mutane hudu, da kuma raunana 12, cikinsu harda kanana yara. 

Reuters/Mohammed Salem