Lafiya Jari ce

Musguna Wa 'Ya 'Ya Mata a Kasar Nijar

Sauti

wannan shirin zai yi nazari kan yadda ake musguna wa 'ya 'ya mata a yankuna daban daban na duniya, kuma zai duba wani abin takaicin da ya faru a jamahuriyar Niger, inda wani mutum yayi ta yin lalata da diyan shi har su biyu. wannan lamarin dai ya jefa wadannan yara a cikin wani mummunana hali, da har sai da kungiyoyi suka shigo don tallafa wa wadannan yaran.