Niger

Ana Murna Kasar Nijar Ta Koma Cikin Kungiyar CEDEAO/ECOWAS

Fira Ministan kasar Nijar Mahamadou Danda
Fira Ministan kasar Nijar Mahamadou Danda rfi

Gwamnatin mulkin sojan kasar Janhuriyar Nijar ta nuna farin ciki da jin dadi kan yadda aka sake mayar da kasar cikin kungiyar bunkasa tattalin arzikin Kasashen Afrika ta Yamma ECOWAS-CEDEOA, saboda kakarin da take yi na mayar da kasar bisa turbar demokaradiya, bayan zabukan kasa baki daya.Prime Ministan kasar Muhammadu Danda, ya bayyana haka: 

Talla

Jawabin Fira Minista Muhammadu Danda

 Suma dai Kungiyoyin fararen hula na kasar Nijar sun nuna jin dadin su saboda mayar da kasar cikin kungiyar CEDEAO kamar yadda Maru Ahmadu ke cewa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.