Lafiya Jari ce

Cutar hanta ko Epatite (Hepatitis) B

Sauti

Cutar ma da wasu ke danganta ta da cutar sida. domin jin asalin wanan cuta da yadda ake kamuwa da ita, sai ku biyo mu cikin shirin lafiya jari na ranar litinin dan samun cikeken bayani, dangane da cutar.