Muhallinka Rayuwarka

Matsalar Zaizayar Kasa a Yankin Nija Delta

Sauti

Nija Delta yanki ne da yake fama da matsalar bala'in zaizayar kasa baya ga ta malalar man fetur amma har yar yanzu mahukunta a Najeriya sun gaza shawo kan lamarin, shirin ya duba yadda al'ummar wannan yanki na Nija Delta mai jihohi tara.A tattaunawar da muka yi da wadanda suke fama da wannan matsala ta zaizayar kasa da suka tofa albarkacin bakin su, sun yi bayanin har yanzu basu ga wani kokari da gwamnatin Najeriya take yi ba na shawo kan matsalar. Har wayau kudaden da gwamanti take warewa domin kawar da zaizayar kasa wasu jama'a ake zargi suna karkata kudin don cimma wata bukata tasu.Wajibi ne gwamanti ta rika bin diddigin duk wani aikin da ta bayar ba kyale wa ana mayar da dukiya ko kudin ta da za'ayiwa talaka aiki ba su zurare aljihun wani.