Nigeria

Anyi Kyakyawan Shiri Don Zabe A Nigeria

Prof Attahiru Jega, Shugaban Hukumar Zabe na Nigeria
Prof Attahiru Jega, Shugaban Hukumar Zabe na Nigeria RFI Hausa

Anyi dukkan shiri domin zabuka a kasar Nigeria, inda za’a fara da zaben Wakilan Majalisar Dattijai da na Majalisar Wakilai a ranar Asabar mai zuwa.Shugaban Hukumar Zabe mai zaman kanta a Nigeria Farfesa Attahiru Jega ya gana da wakilan Jamiyyun Siyasa dake kasar domin ganawa ta karshe kafin zabe.Ga shiri na musamman da Garba Aliyu Zaria ya shirya mana. 

Talla

Shiri na musamman gameda zaben Nigeria dake tafe Asabar mai zuwa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.