Nigeria

Gwamnatin Nijeriya Ta Amince Da Albashi Mafi Karanci

Shugaban Kungiyar Kodago ta Nigeria Abdulwaheed Omar
Shugaban Kungiyar Kodago ta Nigeria Abdulwaheed Omar Rfi HAUSA

Kungiyar kwadago ta tarayyar Nigeria ta janye yajin aikin da ta yi barazanar farawa, saboda shugaban kasar Goodluck Jonathan ya saka hanu kan dokar ta amince da N18,000 a matsayin mafi karancin albashi.Shugaban kungiyar na kasa Abdulwahid Umar ya tabbatar mana da haka: 

Talla

Abdulwaheed Omar, Shugaban Kungiyar Kodago a Nigeria

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.