Nigeria

Taron Dattawan Arewa Da Shugaba Jonathan Yaci Tura

Shugaban Nigeria Goodluck Jonathan
Shugaban Nigeria Goodluck Jonathan rfi

A Nigeria kwanaki uku ya zuwa zabubbukkan kasa,tuntubar juna da ake yi tsakanin shugaba GoodLuck Jonathan da kwamitin dattawan arewa domin samun fahimtar juna, ya chi-tura inda kowanne bangare ya kama gaban sa.Alhaji Bello Kirfi Wazirin Bauchi shine kakakin dattawan na arewa. 

Talla

Bello Kirfi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.