Isa ga babban shafi
Nigeria

Majalisar Wakilan Nijeriya Babu Takun Saka Da Uwar Jamiyyar Dake Mulki

Shugaban Majalisar Wakilan Nigeria Aminu Tambuwal
Shugaban Majalisar Wakilan Nigeria Aminu Tambuwal RFI Hausa
Zubin rubutu: Nasiruddeen Mohammed

Da alamu har yanzu tsugune bata kare ba a majalisar Wakilan Nijeriya, bayan da aka ruwaito tsohon Shugaban kasar Olusegun Obasanjo na cewa kakakin Majalisar ya sauka don a ci gaba da tsarin karba-karba, lamarin da ya sa wasu ke ganin har yanzu Shugabannin Majalisar suna da takun saka da tsakanin su da Uwar Jamiyyar tasu.Sai dai kuma Dan Majalisa Hon. Musa Sarkin Adar yace basu da wani takun saka tsakaninsu da uwar Jamiyyar su. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.