Italiya

Jami'an Tsaron Italiya sun bankado gawauwakin bakin haure

AFP / Filippo MONTEFORTE

Jami'an Tsaron dake mashigin ruwan kasar Italiya, sun gano wasu gawauki 25, a wani jirgin ruwa mai dauke da mutane 268, da ya isa gabar ruwan Lampedusa.Rahotanni sun ce, babu bayani kan yadda mutanen suka rassa rayukansu, amma dubban mutane n eke gujewa kasar Libya, sakamakon tashin hankalin da ake samu a kasar.