Italiya

Ana Tattaunawa kan Rikicin tattalin arzkizin Italiya

Reuters

Ministan kudin kasar Itliya Giulio Tremonti ya yi wata tattaunawa da babban jami’I mai kula da tattalin arziki na tarayyar turai, sun yi wata tattaunawa, domin samo hanyar da za bayar da tallafi ga kasahen Italiyar da Spain.Matsayin da Italiya wadda ita ce kasa ta 3 mafi karfin tattalin arzikin a tsakanin kungiyar Turai ta, EU, ta nemi tallafi daga Tarayyar ta Turai.Sai dai kuma jami’an sun ki cewa komai kan lamarin, amma shugabanin kasahen 2 sun nuna alamun suna kokarin ganin sun ceto kasahen nasu daga manyan matsalolin tattalin arziki.