Brazil

Jirgin Saman Mayakan Brazil ya rikito

REUTERS/Baz Ratner

Wani Jirgin mayakan saman kasar Brazil, ya fadi Jihar Santa Catarina, dake kudancin kasar, inda ya hallaka mutane biyar, daga takwas dake cikin sa.Masu aikin agaji sun ce, jama’ar garin ne suka sanar da su, lokacin da hadarin ya auku.