Uganda

An Samu Baturen da ya lashe zabe a Uganda

(Photo : Reuters)

Zabebben Magajin Garin Kampala, dake kasar Uganda, Ian Clarke, wanda bature ne Dan Assalin kasar Ireland, yayi alkawarin cike ramukan da suka mamaye titunana dake sassan birnin kasar.Magajin Garin wanda ya kwashe sama da shekaru 20 a Uganda, yace zai yi iya bakin kokarin sa wajen ganin ya yiwa jama’ar da suka zabe shi aiki.