Somaliya

Yan Tawayen Somaliya sun fara toshe hanyoyin 'yan gudun hijira

Reuters/Noor Khamis

A kasar Somaliya ‘yan tawayen kasar sun fara datse hanyoyin ‘yan gudun hijira da ke kaura zuwa sansaninsu a Kenya.Rehotanni daga Somalia na nuna cewa ‘yan tawaye sun rufe hanyoyin da ‘yan gudun hijira ke bi zuwa sansannin yan gudun hijirar a Dadab dake gabacin kasar kenyawani rehoton da majalisar Dunkin Duniya ta fitar ya nuna cewa sama da ‘yan kasar Somali 1000 ne ke gudun hijara zuwa dadab a kowace rana kuma yawancinsu mata ne da kananan yara.