Yemen

Shugaba Saleh Na Yemen Ya Fito Daga Asibiti

shugaban kasar Yemen  Ali Abdallah Saleh
shugaban kasar Yemen Ali Abdallah Saleh RFI

Shugaban kasar Yemen Ali Abdallah Saleh ya fito daga asibiti yammacin jiya, bayan ya kwashe watanni biyu yana jinya, sakamakon harin Bam da aka kai masa a fadarsa.Bayanai na nuna cewa zai kasance a Riyald na kasar Saudi Arabia domin ya kara gyagijewa sosai.