Nijar

Al'umar Janhuriyar Nijar sun gudanar da Sallar rokon ruwa

(CC)/Holger Reineccius/Wikipédia

Sakamakon fargaban fuskantar fari, Alummar kasar Niger sun gudanar da adduoin rokon Allah ruwan sama a kasar.Shugaban kasar Muhammadou Issoufou na daga cikin wadan da suka shiga adduo'in neman ruwan sama, a birnin Yammai, da ya gudana cikin karshen mako.